Jamila Usman Baba - Kauna (Official_Audio)
Автор: Jamila Usman Baba
Загружено: 2025-09-30
Просмотров: 301
Insha Allah! ✨
A yau zan sako muku wata daga cikin fitattun wakokina daga Martaba EP 🎶🔥
Don haka, ku nufi dukkan manyan platforms na sauraron waka ku bincika sunan:
👉🏽 Jamila Usman Baba 👑
A can ne zaku ji wannan waka mai cike da zafi, sako, da nishadi. 🎤💫
Ku saurara lafiya, ku kuma raba wa abokanku domin wakarmu zata daɗe a zukatanku!
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: