Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
dTub
Скачать

‘Ana yawan tambayata addinin da nake yi’

Автор: TRT Afrika Hausa

Загружено: 2024-02-03

Просмотров: 57832

Описание:

Tauraro a shirin Kwana Casa’in mai dogon zango, John Dan Daso, ya ce mutane suna yawan tambayarsa kan ko shi Musulmi ne ko Kirista.
Ya bayyana haka ne a hira ta musamman da TRT Afrika Hausa a birnin Kano na Nijeriya.
John Dan Daso, wanda sunansa na ainihi shi ne Waziri Alhaji Salihu Hong, ya ce “Musulmi ne ni gaba da baya. Ina Sallah yadda Musulmai suke yi.”
Ya kara da cewa rawar da yake takawa a matsayin Kirista a Kwana Casa’in ta nuna cewa ya gwanance wajen yin aikinsa tun da har wasu suke yi masa kallo a matsayin wanda ba Musulmi ba.
Ya yi kira ga masu kallonsu da su rika yi wa ‘yan fim uzuri bisa wasu kura-kurai da suke aikatawa, yana mai cewa kowa yana iya yin kuskure.

  / trtafrikaha  
  / trtafrikaha  
  / trtafrikaha  

‘Ana yawan tambayata addinin da nake yi’

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео mp4

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио mp3

Похожие видео

Gidan tarihin da ke ajiye da kayan Manzon Allah SAW a Istanbul

Hira ta da Zainab Indomie 👉 Mun fara Ina jin dadi, mun yi nisa ina tausayi, mun kare ina jin tsoro

....Daga Bakin Mai Ita tare da Auta Baita na shirin Kwana Casa'in

Sharhi kan saukar jirgin sojin Nijeriya a Burkina Faso da ya 'harzuka' AES

Dan El Rufai : Ya Fita Daga Musulunci Zuwa Kirista Yace Tun Yana Shekara 8 Ya Fita Daga Musulunci

Abin da ya sa na nemi izinin Fadar Sarkin Musulmi don yin fim kan Nana Asma'u

Zan iya auren talaka – ‘Maryam Labarina’

Хиросима: День, когда упало небо | Многоязычный документальный фильм

Hira Ta Musamman Da Rabiu Ibrahim Daushe - Daga Dandalin Hadiza Gabon Official Video 2022

Innalillahi Videon Bala'in dake faruwa a Zamfara na 'yan bindiga Ado Aleru yace yana kashe mutane...

АВИЦЕННА ЗНАЛ: ПОЖИЛЫЕ, НЕ МОЙТЕСЬ ТАК! ЭТО КРАДЕТ ГОДЫ ЖИЗНИ!

LEARN HOW TO INTRODUCE YOURSELF IN HAUSA LANGUAGE (FAST) TODAY

Артем Боровик, за 3 дня до гибели о Путине

Rawar da Nijeriya ta taka wajen dakile yunkurin juyin mulki a Benin

Fuskokin wasu jaruman Kannywood a wajen taron taya Ali Nuhu murna da aka yi a Kano

Hira ta musamman da Ali Nuhu a kan sabon mukaminsa

Какой из народов был первым в Центральной Азии? Археолог о раскопках древнейших городов

Автопутешествие по Саудовской Аравии Мадина-Бадр

Neural networks

Neural networks

A L F A R M A  SERIES SEASON 1 EPISODE 3

A L F A R M A SERIES SEASON 1 EPISODE 3

© 2025 dtub. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]