Muhawarar 'yan takarar gwamnan jihar Nasarawa a zaben 2019
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2019-01-10
Просмотров: 8023
'Yan takara biyar ne suka fafata a muhawarar:
Injiniya A. A Sule na jam'iyyar APC
Labaran Maku na jam'iyyar APGA
David Emmanuel Ombugadu na PDP
Umar Aliyu Doma na ZLP
Danjuma Muntari Kereni na YPP
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: