Kasurgumin dan ta'adda da aka kama lokacin Bello Matawalle. Shin da gaske ne an sako shi yanzu?
Автор: Jakadiya
Загружено: 2025-12-12
Просмотров: 1384
Ga dai abinda suka rubuta.
ALHAMDULLAHI: Wannan shine shahararren Dan ta’addar da lokacin mulkin Mai girma tsohon gwamnan jihar Zamfara Dr. Bello Muhammad Matawalle yassa aka kama shi kuma aka kaishi gidan Yari amma bayan saukar shi mulki wannan gwamnati maici a jihar Zamfara ta Dauda Lawal tassa aka sakeshi aka maida shi gidan gwamnati aka boye Musa Kamarawa. Kuma yanzu haka jami’an tsaro irin su Hassan Gimba da Hussaini Gimba suna nan suna neman shi ruwa a jallo amma kuma gwamnatin Zamfara ta boye shi a gidan gwamnati.
Muna addu’ar Allah Ya tona asirin duk wanda ke da hannu a aikata laifi ko goyon bayan laifi a ko’ina cikin jihar Zamfara, kuma Ya ba jami’an tsaro nasara wajen ceto al’umma. Amin
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: