Matashin jihar Kano da ya ƙera keke mai ƙafa uku
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2023-09-03
Просмотров: 11459
Wannan matashin ɗan jihar Kano bai taɓa karatun Jami'a ba, amma dai sakamakon bai hana shi samun fasahar ƙera keke mai ƙafa uku ba. Ya ce yana ilimantar da kansa ta hanyoyi irin su intanet da youtube.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: