Karamomin Manyan Malaman Da Akayi A nigeria Daga Sheikh Malam Abba Cikin Wa azin Suratul Hijri
Автор: ANNaSi TV
Загружено: 2024-05-11
Просмотров: 6226
Karamomin Manyan Malaman Da Akayi A nigeria Daga Sheikh Malam Abba Cikin Wa azin Suratul Hijri
Marhaba Da Shigowa Cikin Wannan Tasha Tamu Mai Albarka Tashace Mai Kawo Muku Wa azizzika Masu Fadakarwa Da Ilimantarwa Da Tunatarwa Hadda Ma Kasidun Fiyayye Kuma Shugaban Halittun Allah Baki Daya Shine Abban Fadima Muhammad Rasulallah S.A.W
بسم الله الر حمن الر حيم
اللحمدلله ربا العلمين... الرحمن الرحيم..ملك يوم دالدين
.
ايا ك نعبدواياك نستعين.اهد نا الصرط المستقم.. صرط
الذين انعمت اليهم غير المغضو ب عليهم ولا الضالين
Muna Kara Godema Allah Daya Bamu Iko Muke Kawo Muku Wa yannan Wa azizzika Masu Fadakarwa Da Tunatarwa Da Ilimantarwa Na Malam Abba.
Hakika Babu Abun Bautawa da Godewa Sai Allah Madaukakin Sarki Kuma Shi Muke Bautawa Kullum Da kullum Kuma Shine Mai Shiryarwa Muna Rokon Allah Ya Shiryar Damu Zuwa Hankya Ma Daidaiciya Acikin Wannan Adinin Namu Na Musulunci Albarkacin Annabinmu Macecinmu Aranar Sakamako
الحمد لله وا شكر لله لااله الاالله سبحان الله والحهدلله
والااءله الله ولله اكبرولاحول ولاقوةالاباالله العلى العظيم
وصلى الله على سيد نا محمد وعلى عا ليه واصحبه وسلم
Muna Rokon Allah yakara Salati Da Salami Marar Adadi Da Shugaban Talikai Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam
Edit with InShot:https://inshotapp.page.link/YTShare
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: