DCL Hausa
DCL Hausa na yaki da labaran bogi ta hanyar kawo muku hirarraki da labarai sahihai da shirye-shiryen video masu fadakarwa.
Muna da kwararrun matasan 'yan jarida da suka samu horo a Nijeriya da Jamus da sauran kasashen duniya.
Ku nemi karin bayani a dclhausa.com
Kallabi: Me ya kamata a yi domin hana furta wa mata kalmomin da ba su dace ba a social media?
Labaran DCL Hausa 25/11/2025
Minista Matawalle ya tabbatar da sakin daliban jihar Kebbi
Ba za mu mika tsaron Afirka ga kamfanonin tsaro na haya ba — Tinubua
Yadda 'yan bindiga suka sake sace mutane a jihar Kano
Jami'an tsaro sun kama wasu shugabannin kabilu bisa zargin su da haddasa rikici a jihar Benue
Al'ummar jihar Borno sun gaji da APC cewar jigon adawa a Borno, Attom Muhammad Magira
Nan da wata shidda za a kammala Jami'ar Funtua - Sanata Muntari Dandutse
Labaran DCL Hausa 24/11/2025
Mun tanadi kudade masu yawa da za mu ba manyan makarantu tsaro a Nijeriya - Aminu Bello Masari
Yadda rayuwar fitaccen jarumin Bollywood Dharmendra ta kasance
Yadda 'yan bindiga suka sake garkuwa da mutane 27 a kananan hukumomin Raba da Wurno a jihar Sokoto
Babu tabbas kan aiwatar da umarnin janye ’yansanda daga tsaron manyan mutane - Sanata Shehu Sani
Tinubu ya janye ’yan sanda daga tsaron manya "VIPs," ya mayar da su aikin kare al’umma
Sirrin Daukaka tare da Umar UK, mai shirya finafinan KannyWood
Gwamnatin Kaduna ta ba Elrufa'i wa'adin mako daya ya janye kalamansa
Ba za mu yarda su Donald Trump su zo su taba mana ma'adinai ba - Naja’atu Muhammad
"Muna rokon gwamnati ta ceto yan uwanmu da aka sace ba 'yan makarantar Kebbi kawai ba"
Ba mu gamsu da salon mulkin Nasir Idris Kauran Gwandu ba, saboda ya gaza kare rayukan al'umma -
Shugaba Tinubu ya tura Minista Badaru zuwa Neja don ganin an ceto daliban da aka sace
Gwamnatin jihar katsina ta kulle Makarantun Firamare da Sakandare
Ganawar gwamnan Kebbi da Matawalle kan tsara dabarun ceto daliban makarantar Maga
Ya kamata hafsoshin tsaron Nijeriya su tafi bakin daga - Dr. Audu Bulama Bukarti, masanin tsaro
A jihar Kano munga bayan makiya kala-kala da suka yi mana butulci - Hashimu Sulaiman Dungurawa
Labaran DCL Hausa na bidiyo 21/11/2025
Umurnin Shugaba Tinubu na tura Minista a ma'aikatar tsaro Matawalle Kebbi ya haifar da cece-ku-ce!
Ana bincike kan sojojin da ake zarjin sun bar makarantar da aka sace dalibai a Kebbi - Matawalle
Karin bayani kan sace daliban makarantar cocin Katolika ta jihar Neja
Kotu ta yanke wa wani magidanci daurin shekara guda bayan samun shi da laifin satar tiyar Wake
Yadda barayin daji suka sace dalibai da malamai da ba a san adadinsu a Jihar Neja