Labaran DCL Hausa 24/11/2025
Автор: DCL Hausa
Загружено: 2025-11-24
Просмотров: 1628
Labaran DCL Hausa 24/11/2025
Gwamnatin Amurka ta jaddada shirinta na hadin guiwa da Nijeriya domin inganta harkokin tsaro a kasar
Satar dalibai na barazana ga ilimi a Arewacin Nijeriya, a cewar kungiyar Amnesty International
Shahararren jarumin finafinan Bollywood, Dharmendra ya mutu yana da shekaru 89
Mai gabatarwa: Muhammad Jamil Ibrahim
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: