VOA Hausa
🔹 Sashen Hausa Na Muryar Amurka 🔹
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
Har Yanzu Amurkawa Na Fama Da Hauhawar Farashin Kayan Abinci, Na Mai, Na Gidaje Da Sauransu
Karin Haske Kan Ko Matakin Dakatar Da Taimako Ga Ukraine Zai Sa Ta Yin Amfani Da Sharuddan Amurka
Kimanin 'Yan Najeriya Miliya Tara Ke Fama Da Lalurar Rashin Ji Da Kyau Ko Kurame Ne
Wani Karamin Yaro Da Ya Mutu Sakamakon Cutar Ebola A Uganda
Hanyoyin Da Amurka Za Ta Amfana Daga Matakan Da Shugaba Trump Ya Dauka
Karin Haske Kan Kalubalen Da Masu Nakasar Ido Ke Fuskanta
Wani Matashi A Malawi Na Da Niyyar Kirkirar Na'urar Taimakawa Masu Lalurar Gani
Ra'ayoyin Wasu 'Yan Kasashen Nijar Da Ghana Da Suka Kalli Jawabin Shugaban Amurka Donald Trump
Karin Haske Akan Sabbin Manufofi Da Alkibilar Da Amurka Ta Fuskanta Bayan Jawabin Shugaba Trump
Muhimman Batutuwa Da Shugaban Amurka Donald Trump Ya Gabatar A Gaban Zauren Majalisar Dokokin Kasar
🩺 LAFIYARMU: Mutane Biliyan 2.5 Na Bukatar Akalla Wani Nau’i Na Fasaha Dake Taimakawa Rayuwa - WHO
TASKAR VOA: Kasancewar Jawabin Shugaba Trump Da Matakan Da Ya Gabatar A Zauren Majalisar Dokoki
DARDUMA: A shirin Na Wannan Makon, Babban Bikin FESPACO, Dandalin Yada Labarai Na Izere Da Sauransu
DARDUMA: Labarin Fatow Ou Les Fous Na 'Dan Kasar Mali Daga Ya Yi Takarar Lambar Yabo A FESPACO 29
DARDUMA: FESPACO Karo Na 29 Bikin Baje Kolin Harkar Fina-finai Da Talabijin Na Birnin Ouagadougou
DARDUMA: Labarin Fim Din Mai Martaba Da Ya Samu Karbuwa Har Zuwa Oscars Na Hollywood
DARDUMA: Bikin Karramawa Na Academy Awards Karo Na 97 A Hollywood
Shagulgulan Kasaitaccen Bikin Al'adun Gargajiyan Kasar Jamus Da Aka Gudanar A Garin Bonn
Masani Akan Wasu Hanyoyin Dauka Na Magance Matsalolin Manoma Da Na Tsaro A Najeriya
Hauhawar Kayan Abinci A Nijar Ya Sa Mutane Da Dama Ba Sa Iya Sayen Kayan Da Suke Bukata
LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafafen Yada labarai
Yaduwar Cutar Kwalara Ta Fi Kamari Wuraren Da Ake Fama Da Yaki, 'Yan Gudun Hijira Da Ambaliyar Ruwa
Likitoci Sun Fara Gano Cutar Kansar Mama Da Wuri Ta Hanyar Amfani Da Fasahar AI
Harkoki Sun Fara Dawowa A Yankin Birnin Gwari Biyo Bayan Sulhu Tsakanin Mutan Gari Da 'Yan Bindiga
Matsalar Tsaro Ga Manoma A Najeriya Na Iya Kawo Cikas Ga Kudirin Gwamnati Na Wadatar Da Abinci
Halin Da Manoman Shinkafa A Zabarmari Ke Ciki Bayan Harin 'Yan Boko Haram Da Ya Sa Wasu Kaura
Gwamnatin Najeriya Ta Kuduri Mayar Da Kasar Babbar Hedkwatar Fitar Da Kayan Abinci A Kasashen Duniya
Moles Da Skin Tags Wasu Lalurorin Fata Masu Kama Da Tsiro Wadanda A Hankali Suke Girma
Karin Haske Akan Yiwuwar Burin Gwamnatin Najeriya Na Fitar Da Abinci Zuwa Kasashen Duniya