Muhimman Batutuwa Da Shugaban Amurka Donald Trump Ya Gabatar A Gaban Zauren Majalisar Dokokin Kasar
Автор: VOA Hausa
Загружено: 2025-03-08
Просмотров: 2861
Jawabin shugaban Amurka Donald Trump da ya gabatar a zauren majalisar dokokin kasar ya tabo abubuwa da suka hada da tattalin arziki, rage ma’aikata, shige da fice da rashin zaman lafiya a wasu kasashen duniya.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: