"Haramun ne karɓar haraji a hannun talakan Najeriya" - Comrade Abdulmajid Yakubu Dauda
Автор: Muhasa Radio & TV
Загружено: 2026-01-17
Просмотров: 9
Shugaban jam'iyyar PRP Akida Comrade Abdulmajid Yakubu Dauda ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da Muhasa TVR ta cikin shirin Ana Wata Ga Wata Inda ya kara da cewa gwamnatin najeriya bata yiwa talaka komi ba dan haka rashin adalci ne ta karɓi haraji a hannunsa
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: