Abinda Sulhu Da Ƴan Bindiga Zai Jawo A Najeriya
Автор: Muhasa Radio & TV
Загружено: 2026-01-15
Просмотров: 8
Shirin ina muka dosa ya tattauna kan matsalar rashin tsaro da ta addabi arewacin najeriya inda tayi duba kan shirin da gwamnatin jihar katsina ke yi nayin sulhu da ƴan bindiga don samun zaman lafiya a wasu ƙauyukan jihar.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: