Gazawarmu ce ta jefa matasan Najeriya halin da suke ciki - Sule Lamido
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2024-05-30
Просмотров: 29300
Yayin da mulkin dimokraɗiyya ya cika shekara 25 da kafuwa a Najeriya, Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce gazawarsu a matsayin shugabanni na iya zama sanadin taɓarɓarewar tsaron da ya addabi ƙasar.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: