Ana toshe duk wata kafa da mutanen kirki za su hau mulki a Najeriya - Shehu Sani
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2024-05-26
Просмотров: 16348
Yayin da mulkin farar hula ya cika shekara 25 karon farko a tarihin Najeriya, Sanata Shehu Sani, ya yi zargin cewa shugabannin ƙasar sun mayar da siyasa mulkin ɗauki-ɗora.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: