Siyasar ubangida shugabanci ne kuma duk duniya ana yi - Kwankwaso
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2024-06-01
Просмотров: 21982
A hirarsa da BBC kan cika shekara 25 da mulkin dimokraɗiyya a Najeriya, Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, ya ɗora alhakin taɓarɓarewar al'amura kamar tsaro da tattalin arziƙi a ƙasar a kan rashin iya mulki.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: