"Suratul Muddatthir: Tashi Kayi Gargadi! | Wa’azi Mai Tayar da Hankali Ga Duk Mumini"
Автор: ATTAQWA TV
Загружено: 2025-06-12
Просмотров: 10725
Suratul Muddatthir na daga cikin farkon surorin da suka sauka ga Annabi (SAW), tana dauke da umarni kai tsaye daga Allah: "Ka tashi ka yi wa’azi!" Wannan wa’azi yana bayani akan nauyin da ke kan kowane mumini wajen yada gaskiya, tsarkake zuciya, da kauce wa girman kai da bukatar yabo.
A cikin wannan wa’azi zaka ji:
Fassarar ayoyin Suratul Muddatthir da ma’anarsu
Umurnin Allah ga Annabi da kowane mai imani
Muhimmancin tsarkake niyya da aikata gaskiya
Gargadi kan Jahannama da hali na masu girman kai
Ka tuna:
Ka Subscribe domin ci gaba da samun wa’azi daga Qur’ani
Ka Like idan ya haskaka maka zuciya
Kayi shai domin karin lada da yada gaskiya
#waazi #arewa #hausa #kano #malam #yakuba
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: