"Suratul Sharh: Bayan Wahala Zai Zo Sauki | Wa’azi Mai Gina Zuciya da Kara Imani"
Автор: ATTAQWA TV
Загружено: 2025-06-07
Просмотров: 2613
Suratul Sharh tana dauke da sako mai karfi na kwantar da hankali da karfafa zuciya ga duk wanda ke fuskantar wahala a rayuwa. Wannan wa’azi yana bayani akan yadda Allah ke saukaka wa bayinsa bayan kowane gwaji, da kuma yadda muminai zasu ci gaba da dogaro da Ubangijinsu cikin kowane hali.
A cikin wannan wa’azi zaka ji:
Ma’anar ayoyin Suratul Sharh da bayani dalla-dalla
Tabbacin cewa tare da kowace wahala akwai sauki
Muhimmancin hakuri, addu’a da sadaukar da kai
Yadda za ka ci gaba da aiki duk da wahalhalu
Kar ka manta:
Ka Subscribe domin karbar karin wa’azi masu amfani
Ka Like idan ya karfafa zuciyarka
Kayi share domin sada ilimi da samun lada
#waazi #arewa #hausa #kano #malam #yakuba
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: