"Suratul Balad: Gwajin Rayuwa da Sirrin Ceto | Wa'azi Mai Tabbatar da Gaskiyar Tafarkin Allah"
Автор: ATTAQWA TV
Загружено: 2025-05-17
Просмотров: 6047
Suratul Balad na koyar da cewa duniya ba wurin jin dadi bane, sai dai gwaji da kokari. Wannan wa'azi ya yi tsokaci kan yadda Allah Ya halicci mutum cikin wahala, da yadda zai tsira ta hanyar yin ayyukan alheri kamar taimakon marayu da miskinai. Wannan darasi ne mai motsa zuciya da karfafa tunani.
Abubuwan da wa'azin ya kunsa:
Fassarar Suratul Balad da cikakken bayani
Ma'anar “Al-‘Aqabah” da yadda ake wuce ta
Muhimmancin taimako, tausayi da tsoron Allah
Rayuwa a matsayin jarabawa daga Ubangiji
kada ka manta
Ka yi Subscribe domin samun karin ilimi daga Qur’ani
Ka Like idan ya taba zuciyarka
Kayi share wa'azin zuwa ga abokai da dangi don su amfana
#waazi #hausa #kano #malam #yakuba #arewa #duet
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: