Labaran DCL Hausa 25/01/2026
Автор: DCL Hausa
Загружено: 2026-01-25
Просмотров: 549
Labaran DCL Hausa 25/01/2026
APC na iya fuskantar matsala idan ta cire Musulmi dan Arewa a takarar Shugabancin Nijeriya a 2027 in ji Hannatu Musawa
Wasu tsofaffin ‘yan majalisa sun ki aminta da goyon bayan tazarcen Shugaba Tinubu
An aika wasu barayin daji barzahu bayan wata arangama a Gombe
Mai gabatarwa: Yahanasu MD Ibrahim
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: