'Da a kashe mutum ɗaya a Kaduna, gara na yi sulhu da ƴanfashi' - Uba Sani
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-01-27
Просмотров: 3642
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana wa BBC dalilan da suka sanya gwamnatinsa ta amince ta yi sulhu da ƴanfashin daji a jihar yayin da jihohin da ke maƙwaftaka suka yi watsi da irin wannan tsari.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: