Yadda Najeriya za ta shawo kan cutar Tamowa - Ali Pate
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2024-12-03
Просмотров: 2080
Cutar Tamowa na ɗaya daga cikin cutukan da ke addabar ƴan Najeriya musamman a jihohin Arewa.
Ministan Lafiya a Najeriya, Ali Pate ya bayyana irin rawar da ma'aikatarsa ke takawa da kuma matakan da suka kamata al'umma su ɗauka don shawo kan cutar.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: