'Yan Boko Haram sun kai hari a jihar Borno
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2018-11-01
Просмотров: 156930
***Wasu da ake zaton 'yan Boko Haram ne sun kai hari a jahar Borno, inda suka hallaka jama'a da kuma kona gidaje.
***A yammacin Afirka ana samun matukar raguwar kifaye a teku.
***Wasu mutane uku da jikinsu ya shanye sun koma yin tafiya bayan an yi masu dashe a kashin baya.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: