'Mairamu' - Ɗaya daga cikin labarai 12 da suka cancanci yabo a Gasar Hikayata ta 2023
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2024-01-24
Просмотров: 2413
Labarin 'Maramu' , an gina shi ne kan wata mace mai rashin haihuwa, wadda dangin mijinta a ƙauye ke cewa ita da mahaifinta mayu ne saboda idan ta haihu, yaran na mutuwa.
Ku saurara a nan don jin abin da ya faru da Mairamu a ƙarshe.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: