‘An rika dibar biliyoyin naira a NSIPA ba tare da amincewa ta ba’- Halima Shehu
Автор: Fact News Hausa
Загружено: 2025-09-12
Просмотров: 22874
A wata hira ta musamman, tsohuwar shugabar hukumar bada tallafi ta NSIPA Hajiya Halima Shehu, ta fede biri har wutsiya kan badakalar naira biliyan 44 da a ka rika yada cewa ta fitar.
Ta bayyana gaskiyar me ya faru da kuma muzgunawar da tace ta fuskanta a hannun tsohuwar ministar jin kai Betta Edu.
Za ku iya kallon cikakkiyar hirar a shafinmu na YouTube a Fact News Hausa
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: