ME YA SA AKE YAUDARAR IYAYE A MAKARANTUN ISLAMIYA?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE. 72
Автор: Tauraruwar Arewa TV
Загружено: 2026-01-22
Просмотров: 615
🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV
🟢 A cikin wannan shirin na Shahara Talk Show, mun tattauna da Mallam Adam Idris Mallamawa kan wasu muhimman matsaloli da ke faruwa a fagen ilimin addinin Musulunci a yau.
Mun yi bayani ne musamman kan yadda:
Wasu makarantun Islamiya ke yaudarar iyayen yara da sunan Saukar Alƙur’ani (Qur’anic Graduation), alhali kuwa yaran ba su kai wani mataki na musamman a karatun ba, illa kawai don karɓar kuɗi daga iyaye.
Matsalar malamai masu wa’azi da ke zagin ‘yan’uwansu malamai a wuraren karatu na watan Ramadan, maimakon koyar da tarbiyya da haɗin kai.
Wasu da ba su sami ilimi mai zurfi ba ke fitowa suna wa’azi, suna kafirta manyan malamai ba tare da hujja ba.
Haka kuma, an tabo batun hassada tsakanin malamai, wanda ke jawo rabuwar kai da rikice-rikice a cikin al’umma.
Wannan shiri kira ne ga gyara, fahimta, da haɗin kai a tsakanin malamai da al’umma baki ɗaya.
👉 Ku saurara da kyau, ku yi Like, ku Share, sannan ku Subscribe domin samun irin waɗannan shirye-shirye masu fa’ida.
🗓️ *Sabbin shirye-shirye suna fitowa a kowace Lahadi da Laraba – 9:00 na safe (lokacin Najeriya).*
💬 Ku bayyana ra’ayoyinku a cikin comment, domin muna son jin ta bakinku.
📢 Kada ku manta ku **Subscribe**, ku kunna kararrawa 🔔 don samun sabbin shirye-shirye kai tsaye.
---
🌍 *About This Show (English Summary):*
In this episode of **Shahara Talk Show**, we discuss real-life stories about love, marriage, business, family, and society in Northern Nigeria.
Each guest shares deep experiences and lessons meant to educate, entertain, and inspire the Arewa community.
🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time)
💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers!
---
❤️ *Join this channel to get access to perks:*
/ @tauraruwararewatv
📧 *Contact:* tauraruwararewatv@gmail.com
#ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #ArewaTalkShow #HausaTalkShow #Soyayya #Aure #Rayuwa #ArewaYouTube
Join this channel to get access to perks:
/ @tauraruwararewatv
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: