Garkuwan Cindo ya ce bai da rabon zinare a Festival din Abuja
Автор: Dambe Unlimited
Загружено: 2018-12-20
Просмотров: 29081
Garkuwan Cindo wanda ya wakilci jihar Kano a gasar damben Festival ajin nauyin kilogram 65 da aka yi a Abuja a 2018 ya ci lambar Zinare, inda ya ce bai da rabo ne a gasar domin yana kan ganiyarsa.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: