Yadda mata da miji da suka yi fice a waƙoƙin yabon Annabi - BBC News Hausa
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2022-09-02
Просмотров: 58809
Duk da tarin mawaƙan yabon Manzon Allah Annabi Muhammadu S.A.W. da ake da su a ƙasar Hausa da duniya baki ɗaya, ba kasafai ake samun mata da miji na yin yabon a tare ba.
Wannan ta sa Hafiz Abdallah da matarsa Murja Bukhari Adam - wadda wasu ke kira da sunan mijinta - suka yi fice a fagen waƙoƙin yabon Annabi.
Ma'auratan, waɗanda 'yan asalin Jihar Kano ne, malami ne da ɗalibarsa kafin su yi aure.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: