Tattaunawa da Gwarzuwa ta 2 a Gasar Hikayata 2023, A'isha Abdullahi Yabo
Автор: Leadership Hausa
Загружено: 2023-12-01
Просмотров: 853
Aisha Abdullahi Yabo dai ita ce ta zo ta biyu a Gasar Hikayata ta bana (2023) da BBC Hausa ta shirya.
Ta samu damar lashe kyautar ta biyun ce da labarinta mai suna: BAƘIN KISHI
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: