As-Sheikh Ahmad Ibni Umar Kanoma yayi bayani gamsashe akan Zakkar kayan gona
Автор: Almakhluq TV
Загружено: 2021-11-02
Просмотров: 628
KHUDUBAH KHUDUBAH
Assalamu alaikum.
22 RABI'UL-AUWAL, 1443AH (29/10/2021)
Daga masallacin Jummuat na Umar bn Khadab dake bye pass Gusau(masallacin Mal Kanoma)
MAUDHU'I:Kira zuwa ga fitar da ZAKKAR kayan gona kamar yanda sharia tace da kuma bayani akan kayan da ake iya hadawa a fitar masu da zakka a tare.
*minene ake fitarwa da zakkat
*minene nisabin zakkar
*ya ake fitar da zakkar
*yaushe ya kamata a fitar da zakkar
*wa ake ba zakkar
*minene banbancin zakkar kayan noman damana da na noman rani
*Wanda ya mutu kamin kayan gona su kai,zaa fitar masa da zakka?
*wanda aka yiwa satar kayan gona kamin ya fitar da zakka?
*bashin da mutum yaci na noma zai fitar da zakka?
*yaya ake bayar da zakka?
Tare da: IMAM SHEIKH AHMAD BN UMAR KANOMA(Abu Abdullah)
Ayi saurare lfy.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: