Gwani Ibrahim Mai Ɗahara Kenan a wajen Musaffar murnar bude babar Tsangayar Goni Sani gombe
Автор: AL-IHSAN HAUSA TV
Загружено: 2022-12-22
Просмотров: 13789
Gwani Ibrahim Mai Ɗahara Kenan yake Tilawar Al-Qur'ani mai girma a wajen Musaffar murnar bude babar Tsangayar Goni Sani gombe wadda mai girma Gwamnan jahar gombe Alh Muhammadu inuwa yahya ya gina domin Almajirai masu karatun Allo karkasin jagorancin Dr. Bappa Abdullahi garkuwa Shugaban hukumar BESDA Ta jahar gombe.♥
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: