Abubuwan Da Yakamata Ku Sani Game Da Gwarzuwar Gasar Alkur'ani Ta Duniya, A'isha Muhammad Auwal...
Автор: S-Radio Nigeria
Загружено: 2023-03-22
Просмотров: 12956
A wannan bidiyon, zamu kawo muku tattaunar da muka yi da Malama A'isha Muhammad Auwal, wadda ta zamanto gwarzuwar Shekara a musabakar Alkur'ani ta duniya. kuma ta lashe gasar a matakai daban daban a lokutan baya.
#sradio #quran #musabaqa #aisha #competition #hausa
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: