Wasu Suna Butulcewa Masu Gidansu Saboda Haushin Abin da Aka Yi Musu Kafin Su Samu Daukaka — Jamila
Автор: ETN
Загружено: 2025-10-08
Просмотров: 380
Mawakiya Jamila Usman Baba, ta bayyana cewa wasu mutane suna mantawa da waɗanda suka taimake su a baya saboda haushin abin da aka musu kafin su samu daukaka.
Ta ce wannan dabi’a tana daga cikin abubuwan da ke lalata zumunci da mutunci a tsakanin al’umma, musamman a masana’antar fina-finai ta Kannywood
Kalli cikakken tattaunawa a tashar ETN – Express Television Network domin jin cikakken bayani daga Jamila Usman Baba.
#JamilaUsmanBaba #Kannywood #ETN #Arewa #Rayuwa #Dattaku #Soyayya #Zumunci #Siyasa #ExpressTelevisionNetwork
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: