Mintuna Tare Da Zainab Zee Madaki Ta Cikin Shirin Labarina | ETN
Автор: ETN
Загружено: 2025-11-09
Просмотров: 1315
A cikin wannan hira ta musamman da ETN, Zainab Zee Madaki ta cikin shirin Labarina ta bayyana yadda ta fara harkar fim, kalubalen da ta fuskanta, da kuma irin goyon bayan da take samu daga masoyanta. Haka kuma ta yi bayani kan yadda shirin Labarina ya canza rayuwarta a fagen Kannywood.
#ZeeMama #Labarina #Kannywood #ETN #ExpressTelevisionNetwork #HausaEntertainment #HausaFilm #Arewa #HausaCelebrities #Hausafilmnews #HausaActress #ETNHausa
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: